Kalimullah

Kalimullah

3 Seasons

Shirin Kaleemullah labari ne na kissar annabi Musa (Amincin Allah su tabbata a gare shi) wanda zai nuna al’amuran da su ka wakana kafin haihuwarsa, ya kuma maida hankali kan dawowar kabilar Isra’ila izuwa kasar Misira, tare da nuna manyan mu’ujizojin rayuwarsa. Shirin kuma zai koma baya don kawo mana wasu labarai game da mu’ujizarsa da wasu muhimman al’amuran da suka faru, har da ganawar annabi Musa da Ubangiji da kuma mu’ujizozinsa.

Subscribe Share
Kalimullah