Habibullah
4 Seasons
Wannan shahararran shiri ne domin yara wanda ya ke nuni da tarihin rayuwar annabi Muhammad, amincin Allah da albarka da salama su kara tabbata a gare shi tun daga kuruciyarsa har zuwa lokacin karbar wahayi. Zango na farko da na biyu na shirin Habibullah labarai ne da su ka kunshi shekaru na daukakar fiyayyen halitta annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) da sahabbansa, tare da nuni da dabarunsa a wajen yaki da basirarsa wajen shugabanci. Sauran kashin da zasu zo a nan gaba za su zo da wasu darusa masu daraja da suka tabbatar da matsayi irin na fiyayyen halitta, Manzon Aminci (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Subscribe
Share
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Daya (1)
Episode
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Biyu (2)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Uku (3)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Hudu (4)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Biyar (5)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Shida (6)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Bakwai (7)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Takwas (8)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Tara (9)
-
Habibullah | Zango Na Hudu (4) | Kashi Na Goma (10)