Habibullah

Habibullah

4 Seasons

Wannan shahararran shiri ne domin yara wanda ya ke nuni da tarihin rayuwar annabi Muhammad, amincin Allah da albarka da salama su kara tabbata a gare shi tun daga kuruciyarsa har zuwa lokacin karbar wahayi. Zango na farko da na biyu na shirin Habibullah labarai ne da su ka kunshi shekaru na daukakar fiyayyen halitta annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) da sahabbansa, tare da nuni da dabarunsa a wajen yaki da basirarsa wajen shugabanci. Sauran kashin da zasu zo a nan gaba za su zo da wasu darusa masu daraja da suka tabbatar da matsayi irin na fiyayyen halitta, Manzon Aminci (Sallallahu Alaihi Wasallam)

Subscribe Share
Habibullah