Gari Ya Waye Episode 12
Gari Ya Waye (AREWA24’s Top Rated Morning Show) • 50m
Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya - Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Up Next in Gari Ya Waye (AREWA24’s Top Rated Morning Show)
-
Gari Ya Waye | Zango Na 11 | Episode 12
-
Gari Ya Waye | Zango Na 16 | Kashi Na 12
Gari Ya Waye | Zango Na 16 | Kashi Na 12
-
Gari Ya Waye Episode 12
Shirin Gari ya wayena Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya – Al’adu, tsarin rayuwa, matasa, al’amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana’o’i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ...