Football Weekly

Football Weekly

4 Seasons

Sharhin Wasannin Kwallon Kafa shiri ne wanda aka dauka cikin ingancin hoto wanda tashar AREWA24 ta daura masa muryoyin Hausa. Wannan shahararren shirin na kwallon kafa zai rika zuwa mu ku duk mako tare da zafafa da kuma sabbabin bayanai na manyan gasanni irin su gasar Zakarun Nahiyar Turai da ta Premier League da ta La Liga da ta Serie A da ta Bundesliga da ta Ligue 1 da sauransu. Duba da yadda magoya bayan kwallon kafa ke bukatar sharhi da kididdiga ta musamman, Sharhin Wasannin Kwallon Kafa zai kawo mu ku rahotannin wasanni cikin salo irin nasa mai kayatarwa tare da kawo muku tattaunawa da kuma muhawarori.

Subscribe Share
Football Weekly