Shirin "Daga Titi" Gajeren shirine na ban dariya wanda yake dauko tsofoffin kalmomin hausa, gagara gwari, tarihi na hausa dan a samu ko waye zai iya fada daidai a inda mai gabatar da shirin yake tambayar a kan titi.
An Kashe Kasa, An Kashe Gwaza, Garin Kallon Kasashshiyar Kasa, na Kasa Kwashe Kashin Gwaza na, cikin shirin #DagaTiti na yau za muga ko a kwai wanda zai iya fada sau biyar da sauri #StreetQuiz #AbinDariya