Live stream preview
Akushi Da Rufi Zango Na 6 Kashi 12
Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
•
24m
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 12 | Kashi ...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 19 | Kashi ...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi ...
A wannan kashi zakuga yadda ake yin Yamballs & Watermelon Milkshake tare da Hafsa Musa Shanono