Live stream preview
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 8
Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
•
24m
A wannan kashi za ku ga yadda ake girka Beef Pasta & Swedish Meatballs tare da Farida Musa.
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
-
Akushi Da Rufi Zango Na 8 Kashi Na 9
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 16 | Kashi ...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi ...
Bread Balls & Green Apple juice
1 Comment