Live stream preview
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 7
Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
•
25m
A wannan karon an gayyato kwararriyar mai kirke-girke wato Zainab Abdullahi Muhammad inda tayi hadadden DAMBUN SHINKAFA & PEPPERED CHICKEN.
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
-
Akushi Da Rufi Episode 8
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi ...
A wannan kashi zakuga yadda ake girka Theiboudienne & Pineapple Juice tare da Khadija Idris Sulaiman.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 13 | Kashi ...