Akushi Da Rufi Episode 13
Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
•
29m
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al'adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi ...
A wannan kashi za ku ga yadda ake girka Boiled Yam with Egg Sauce & Banana Milkshake tare da shahararren mawaki Namenj.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi ...
A wannan kashi zakuga yadda ake yin Butter Cookies & Pancake tare da kwararriyar mai girke-girke Arafat Abubakar.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 23 | Kashi ...
Akushi Da Rufi | Zango Na 23 | Kashi Na 12