Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
Akushi Da Rufi Episode 9
Season 3, Episode 9
•
26m
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al'adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.