Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
26 Seasons
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 1
Episode 1
A wannan kashi mun zakulo muku sanennan mai girki wato Nafiu Aliyu Yusuf (Nafiu Jita)
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 2
Episode 2
GREEN LEMON CHICKEN, SIDE BASMATI RICE & GREEN BEANS & SWEET POTATO COOLER
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 3
Episode 3
A wannan kashi za ku ga sabon salon yadda ake girka Italian Flat Bread & Shredded Beef Sauce, tare da kwararriyar mai girke - girke wato Zainab Kabir Abba.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 4
Episode 4
A wannan karon zakuga sabon salon yin Shepherd’s Pie & Watermelon Slushie tare da Asma'u Salisu Umar
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 5
Episode 5
A wannan kashi za ku ga yadda ake dafa Mandi Rice &Grilled Chicken
Fatoush Salad & Watermelon Juice. Tare da da Aisha Nura Dankura. -
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 6
Episode 6
A wannan kashi zaku ga yadda ake dafa Herby Rice & Honeyed Chicken tare da AZRA’U SULAIMAN AHMAD.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 7
A wannan kashi zakuga yadda ake girka Theiboudienne & Pineapple Juice tare da Khadija Idris Sulaiman.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 8
Episode 8
A wannan kashi za ku ga yadda ake girka Beef Pasta & Swedish Meatballs tare da Farida Musa.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 9
Episode 9
A wannan karon zakuga yada ake yin Alawar Madara & Hallaka kobo tare da Hauwa Idris.
-
25:55Episode 10
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 10
Episode 10
Ku kalli yadda ake yin Vegetable Rice, Crispy Chicken & Kale Salad a wannan kashi, tare da Fatima Umar Ali.
-
24:30Episode 11
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 11
Episode 11
A wannan kashi zakuga yadda ake yin Yamballs & Watermelon Milkshake tare da Hafsa Musa Shanono
-
25:15Episode 12
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 12
Episode 12
Meat Potato Chops & Spicy Tigernut Tea
-
26:00Episode 13
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 13
Episode 13
A wannan kashi za ku ga yadda ake girka Boiled Yam with Egg Sauce & Banana Milkshake tare da shahararren mawaki Namenj.