Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
              28 Seasons
            
          
            Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
- 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 1
Episode 1
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 1
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 2
Episode 2
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 2
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 3
Episode 3
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 3
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 4
Episode 4
Chicken Viryani & Cucumber Salad
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 5
Episode 5
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 5
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 6
Episode 6
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 6
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 7
Episode 7
A wannan karon an gayyato kwararriyar mai kirke-girke wato Zainab Abdullahi Muhammad inda tayi hadadden DAMBUN SHINKAFA & PEPPERED CHICKEN.
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 8
Episode 8
Bread Balls & Green Apple juice
 - 
  
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 9
Episode 9
Ku kalli salon girka Brown Spaghetti & Tofu Salad cikin wannan kashi na Akushi Da Rufi.
 - 
  
          26:30Episode 10Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 10
Episode 10
A wannan kashin zakuga yadda ake hada Pizza da Tamarind Juice
 - 
  
          25:00Episode 11Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 11
Episode 11
A wannan kashi an hada Rainbow Masa Cake & Red Juice tare da Mariya Usman.
 - 
  
          25:29Episode 12Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 12
Episode 12
Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 12
 - 
  
          25:00Episode 13Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi Na 13
Episode 13
A wannan kashi zakuga yadda ake yin Butter Cookies & Pancake tare da kwararriyar mai girke-girke Arafat Abubakar.