Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 3
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 4
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 5
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 6
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 7
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 8
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 9
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 10
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 11
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 12
Akushi Da Rufi | Zango Na 20 | Kashi Na 13