Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
26 Seasons
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Subscribe
Share
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 1
Episode 1
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 2
Episode 2
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 3
Episode 1
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 4
Episode 4
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 5
Episode 5
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 6
Episode 6
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 7
Episode 7
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 8
Episode 8
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 9
Episode 9
-
25:09Episode 10
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 10
Episode 10
-
26:22Episode 11
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 11
Episode 11
-
29:00Episode 12
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 12
Episode 12
-
24:59Episode 13
Akushi Da Rufi | Zango Na 17 | Kashi Na 13
Episode 13